Twon-Brass

Twon-Brass

Wuri
Map
 4°18′N 6°18′E / 4.3°N 6.3°E / 4.3; 6.3
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaBayelsa
Ƙaramar hukuma a NijeriyaBrass
Babban birnin
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
twon brass
tsaunin yankin twon brass

Twon-Brass, wanda a baya aka fi sani da Brass ko Brasstown, al'umma ce a tsibirin Brass a cikin gabar kogin Nun na Kudancin Jihar Bayelsa, Najeriya, a cikin ƙaramar hukumar Brass.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy